MALAM KO MALAMA ZABI WANDA YAYI MAKA

CHOOSE THE SOFTWARE YOU LIKE

Sannu-Sannu N150.00 (N450.00 including postage charge outside Nigeria)

Bugi wannan waje don qarin bayani

Na jejjeni gidan Gwabro (I have visited a bachelor’s room) N200.00 (N500 including postage charge outside Nigeria)

Bugi wannan waje don qarin bayani

Malam Malam na bakin kogi (My encounter with a Genie that lives on the bank of a river) N300.00 (N700.00 including postage charge outside Nigeria)

Bugi wannan waje don qarin bayani

Gigal N200.00 (A very popular Hausa chess played in the moonlight) (N500 including postage outside Nigeria).

Bugi wannan waje don qarin bayani

Gwani Interpreter (where you can write and run your programs written in Gwani Hausa programming language) Price not yet fixed as the interpreter is under design.

Click here to see its context free grammar

Gwani Disk operating system (Gwani DOS) version 2.0 N500.00

Click here to download version 1.2

Want to buy version 2.0 za'a sayi yayi na 2.0

Hazo don kariya ga fuskar na’ura mai kwakwalwa (Screen savers in Hausa for your enjoyment of Hausa customs)

Click here to see

Wasan tatsuniyar kacici-kacici (a game on Hausa idiomatic expression)

Click here to see

Want to buy it za'a saya

Sheikh don tambayoyin da suka shafi ibadoji cikin mazhabar Imam Malik Na nan tafe cikin faifai nan ba da jimawa ba (An expert system to attend to your questions regarding Islamic worships according to Maliki school of jurisprudence) this software will soon be out, watch out! Price not yet fixed.

Click here

Malam Babba na kofar gabas, don bincika maka al-amura dabam-dabam cikin taurari. Wannan kurwa na nan tafe ba da jimawa ba. ( A hausa software to forcast horoscope for you base on Islamic Astrology. This software will be released soon, so watch out! Price not yet fixed)

Click here

Malam Babba na kofar Kudu. Don bincika maka asirai dabam-dabam da Allah (SWT) ya kunshe cikin tafin hannunka. Wannan kurwa an tsara ta ne bisa koyarwar takardar Qadi A. Muhammad mai suna ‘What your hand says about you’. Ya na nan tafe ba da jimawa ba. (A software to forcast diffenrent types of horoscope for you base on Islamic palmistry. This software will soon be out. Price not yet fixed)

Click here

Doctor love is a doctor to analyse you girl/boy friend’s love to you and to give you the necessary backup you require to face love and succeed in marrying your beloved ones. Is out now. Price N1000.

Click here

GEREKS is what your school has been waiting for. Now Nigerian post primary schools can have a reliable exams record going with the Federal ministry of education's standard. Click here for a free evaluation CD. This software is out now (Released on 20/1/2007).

Click here

Want to buy it za'a saya

Jakar Magori. Don tsara, sarrafa, adana, binciko bayanai da a ka dura su cikin na’ura mai kwakwalwa. Tare da dukkannin kariya da a ke bukata dangane da bayanai. Na nan fitowa nan gaba. A database package for creating your database management system in Hausa. Watch out for Jakar Magori. Coming out soon. Price not yet fixed.

Click here

Check our bookshop for e-books at take-home prices.A Shiga cikin kasuwan littattafai wadanda muka wallafa don ilmantarwa da nishdantarwanku. Saura da me, zaku iya sayensu cikin kudi kalilan

Click here

Don sanin matsayin Dinare daya cikin Naira ko dallar Amurka da sauran kudaden qasashen duniya sai ka sayi Kurwarmu mai suna Idinar a kan kudi Naira dari uku kacal.

You can know the value of Islamic Dinar in currencies like U.S. Dollar, Naira EURO and other currencies in our new software called Idinar at N300 only.

Want to buy it za'a saya

Sayen nagari maida kudi gida.

Products sell at a take-home price.

 

Malam duba jerin masu hulda da mu, don kuwa da sana'anmu a ka san mu! bugi nan

Order Now! Garabasa ce!
Hosted by www.Geocities.ws

1