GIGAL (THREE-CENTRE)

Kulti na muku maraba da shigowa fagen wasannin yara.

Kamfaninmu ya tsara muku wasan yara mai suna Gigal cikin na’ura mai kwakwalwa don jin dadinku.

Mutum biyu za su iya yin wasan, ko kai daya ma zaka iya bugawa da na’ura mai kwakwalwa, har a cire zakara tsakaninku.

Ka iya turo mana kudin ta banki, ko postal order ko money order ta adireshin gidan waya da muka bayar a kwalin adireshinmu.

Ka tabbata ka sa cikakken adireshinka ta gidan waya wadda za mu turo maka faifai mai dauke da wannan wasa mai kayatarwa.

Saura da me, mu kan dauki nauyin gyara maka wannan wasa in har ya baci na tsawon wata takwas daga randa ka saya, kyauta.

Hausawa dai sunce sayen nagari maida kudi gida.

Madalla.

Gigal is a very famous Hausa chess play in the moonlight by children. The aim of the game is to have the three players of one in straight horizontally , vertically or diagonally adjacent one another. The rules of the game is that two people play with three players aiming at achieving the goal of the game. This game has been designed by our company in a computer with the ideal behind the game retained.

We guarantee to undertake repair or replacement of fresh copy of the game within the first eight months after purchase, if the one you buy develops problem.

Thanks.

Want to buy it za'a saya


Hosted by www.Geocities.ws

1