KAYAYYAKINMU DON JIN DADINKU

OUR SOFTWARE PRODUCTS FOR YOUR PC's

LAMBA

SUNAN KURWA

FARASHI

GIRMA (ZG)

1

Malam na bakin kogi

N300

25,000

2

Gigal

N250

17,000

3

Sannu-sannu

N150

13,000

4

Na jejjeni gidan gwabro

N200

20,000

5

Idinar

N300

47,000

5

Jakadiya

N1000

1,000,000

6

Gwani DOS 2.0

FREE

100,000

7

Doctor Love

N1000

1,700,000

Ma'aunin ZG na nufin Zangarniya(byte) wadda ke daidai da qwaya(bit) 8.

In ana buqatar sayan daya daga cikin kayayyakinmu da suke sama sai a cike wannan takarda a aiko ta.

Akwatin gidan wayar mai saya

Cikakken Sunan Mai saya

Sunan Kurwar da a ke so


Zabi hanyar da za'a aiko da kudi

Kar a manta sai a aiko da kudin kurwa ta adireshinmu na akwatin gidan waya. don duba farashin tsara kurwa ta musamman ko sheka a duniyar Internet ta musamman don bukatarka bugi nan Tare da N500 in mai saya na qasar wajene, ko N100 ga mazauna Najeriya.

Bayan an sayi kurwa sai a yi rigistatta a wannan sheqa. A yi rijistar kurwa yanzu bugi nan

Hosted by www.Geocities.ws

1