GWANI SOFTWARE

REGISTRATION OF OUR SOFTWARE

You can register our software, which you bought from your software vendor and you will enjoy the followings by doing that:
  1. You may win our end of the year bonus, specially given to our customer who has the highest purchase of our software in the year.
  2. You may stand a better chance of enjoying the warranty associated with the software you bought.
  3. So that we can help you when the software developed problem.
  4. So that you can enjoy discount in your subsequent purchase of our software.
  5. So that you can help us to keep away pirates from the software market.
  6. You will be informed whenever new version of the software is released.
  7. You will receive free tutorials on the software whenever these are available.
Maza hanzarta kayi rijistar kurwarmu da ka saya ta hannun masu tallan kurwa (vendor), a wannan shafi don:
  1. Ka samu damar zama daya daga cikin wadanda muke basu kyauta a qarshen shekara, in har ya tabbata su suka fi sayan hajarmu a shekarar.
  2. Cin moriyar warantin da muka yi akan ita kurwar.
  3. Mun samu damar taimaka maka yayin da kurwar ta samu tangarda.
  4. Samun rangwame cikin kudin hajarmu in ka zo saya nan gaba.
  5. Mun samu damar kore masu sama-da-fadi da hajarmu ba tare da izninmu ba.
  6. Mu sanar da kai duk lokacin da sabon yayin kurwar ya fito.
  7. Mu aiko maka da jagoran aiki da kurwa duk lokacin da a ka tsara shi.








If you bought your software directly from us, no need of registering it here
In har a kamfani a ka sayi kurwa kai tsaye to ba buqatar yi mata rijista a nan
1
Hosted by www.Geocities.ws