NA JEJJENI GIDAN GWABRO

Kulti na muku maraba da shigowa fagen wasannin yara.

Kamfaninmu ya tsara muku wasan yara mai suna na jejjeni gidan gwabro cikin na’ura mai kwakwalwa don jin dadinku.

Mutum biyu za su iya yin wasan, kai ko kai daya, ko ku uku, da sama da haka za ku iya yin wasan har sai an cire zakara tsakaninku.

Ka iya turo mana kudin ta banki, ko postal order ko money order ta a adireshin gidan waya da muka bayar a shafin adireshinmu.

Ka tabbata ka sa cikakken adireshinka na gidan waya wanda za mu turo maka faifai mai dauke da wannan wasa mai kayatarwa.

Saura da me, mu kan dauki nauyin gyara maka wannan wasa in har ya baci na tsawon wata takwas daga randa ka saya, kyauta.

Hausawa dai sunce sayen nagari maida kudi gida.

Madalla.

I have gone to a bachelor’s room is a popular Hausa game usually play by girls in the moonlight in Hausa town. The game is discouraging young girls from going into bachelors’ room or precisely men’s apartment as it is not usually safe for them to do so. It is against religious and cultural provisions.

Here it is narrating the miserable life found with bachelor after he was visited. Hausa society has a lot deterrent against remaining a bachelor who is considered as a social vice, this game is one of such deterrents.

The game is played with any number of children, however our computer version is restricted to five players. And at the end a visitor to the bachelor’s room is identified (the loser of the game).

This game is one of the best Hausa game and when you hear the children singing

Na jejje! Na jejje!!

Na jejjeni gidan gwabro.

Gwabro ya bani tuwon dusa

Ban karba ba I na tsoro.

Then you should know that the bachelor’s room game is on.

Thanks.

Want to buy it za'a saya


Hosted by www.Geocities.ws

1