MALAM BABBA NA KOFAR KUDU

Kamfaninmu ya tsara muku kurwa mai lakabin Malam Babba na kofar kudu. Wannan kurwa na dauke da ilmin Khutut Al-Yad da zai bata daman duba hannunka ta kuma karanta maka abin da ke kunshe cikin hannunka wanda shekara da shekaru ba ka sani ba.

Kurwar za ta fito nan gaba kadan, sai ka saurari fitowarta.

Kurwar an tsara ta cikin harshen turanci bisa takardar Qadi Abubakar Muhammad mai suna ‘What your hand says about you!’.

 

 

This expert system is developed by the company to forecast your horoscope from data in your hand (palm). Your hand holds vital information regarding you, which lie undiscovered in your palm.

The software is working base on the book by Qadi Abubakar Muhammad, title,’ What your hand says about you!’.

You can appreciate your potential by having your horoscope forecast by this software, it doesn’t consume much time to forecast.

Islamic palmistry was briefly discuss in a simplify manner in the book, and this simplicity is retained in the software’s horoscope, you don’t need to consult palmistry dictionary to know meaning of the words in the horoscope.

Click here to test the demo

Hosted by www.Geocities.ws

1