SHEIKH

Kamfaninmu ya tsara muku wannan kurwa mai suna sheikh. Ita dai wannan kurwa an tsara ta ne musamman don ta amsa tambayoyinku dangane da ibadoji, yadda a ke yinsu, hukuncinsu, yadda a ke gyaransu in har an yi kuskure da sauran tambayoyi da kan iya tasowa game da ibadojin addinin musulunci bisa koyarwar shugabanmu Imamu Malik bn Anas Allah ya qara masa yarda.

Wannan kurwa da ke zuwa cikin faifai, da Hausa a ka tsara ta don samun amsar abubuwan da suka shige muku duhu game da ibadojin addinin musulunci, don kuwa maqasudin zuwanmu duniya shine mu bauta ma Allah.

Kurwar na da saukin aiki, kuma insha’Allah kamar sauran kayayyakinmu kudinta ba zai yi tsada ba.

Sai a saurari fitowarsa nan ba da jimawa ba.

An expert system and one of the latest product of our company. Sheikh is designed purposely to attend to any of your questions regarding worships in Islam base on the teaching of Imam Malik bn Anas (Maliki school of jurisprudence).

It is simple to be used and will insha’Allah come out in disk, which you can installed in your computer for you and your family’s usage.

It is something you need to put in your PC.

Coming out soon. Price will be affordable insha’Allah.

Watch out!

Click here for demo

Hosted by www.Geocities.ws

1