JAKKAR MAGORI

Wannan kurwa an tsara shine musamman don yin ayyuka dabam-dabam da bayanan da suke ajiye cikin diwani a na’ura mai kwakwalwa. Wadannan ayyuka sun hada da:

  1. Sarrafa bayanai don fitar da sakamako,
  2. Adana bayanai don aiki da su nan gaba,
  3. Binciko kasancewar bayanai,
  4. Shirya kariya ga bayanai,
  5. Tsara yadda bayanai za su ci gaba da kasancewa,
  6. Rubuta aiki don kula da sarrafa bayanai,
  7. Shigar da sabbin bayanai,
  8. Sabunta bayanai,
  9. Cire bayanan da amfaninsu ya kare,
  10. Da dai sauran ayyuka masu dama.

Wannan kurwa na dauke da tsari na musamman don kariya ga bayanai ga kuma saukin aiki. Saura da me ana iya amfani da yaren na’ura mai kwakwalwa mai suna magori, don shir ya aiki cikin jakar magori.

Shi dai yaren magori Qadi Abubakar Muhammad ne ya tsara Shi daga yaren Gwani wanda shima Qadi Abubakar Muhammad ne ya tsara shi. Don haka in har ka iya gwani to abubuwan da za ka sake koyansu don aiki da magori basu da yawa.

Jakar magori na nan tafe nan gaba. Sai a saurari fitowarsa.

Jakar Magori, meaning ‘the bag of herbal doctor’. In Hausa community a herbal doctor is very important and his bag is a collection of valuable herbs and tools for his profession. Jakar Magori software is database management language designed by our company for Hausa users. The database package use a programming language we named as Magori.

Magori is an extension of Gwani programming language designed by Qadi Abubakar Muhammad.

Switching from Gwani to Magori will require learning few additional keywords and syntax.

The package is designed to suit the Hausa community and anyone interested in Hausa software to design database management system.

Jakar Magori is coming out soon

Click here to see demo

Hosted by www.Geocities.ws

1