LITTATTAFAI DA MA’AIKATAN MU SUKA WALLAFA , KO KAMFANIN YA DABBA’A DON AMFANIN KU

Mashahurin littafin Qadi A. Muhammad don koyon yadda za a rubuta aiki cikin Gwani. Darasi daya bayan daya don sabon shiga harkar rubuta aiki.

A book by Qadi A. Muhammad guiding toward writing programs in Gwani programming language. It’s a beginner’s book.

(Yet to be published, but it will soon be out together with the Gwani interpreter)

You can write programs in Hausa now!

So watch out!!

 

 

 

 

 Mashahurin littafin nan na ilmin jima’i cikin tsarin addinin musulunci tare da cikakken nazarin abin da ilmin kimiyya ya tanada game da jima’i ta fuskar addinin musulunci.

Qadi Abubakar Muhammad ya shirya littatafin babi uku, babi na farko akan halittar jikin bani Adama dangane da jima’i, babi na biyu nazarin soyayya ga bani Adama, sa’anna babi na uku hanyoyi yardaddu cikin addinin musulunci da kimiyya da lafiya, na yin jima’i. A karshe ya shiryo tambayoyi fiye da dari a kan jima’i tare cikakkun amsoshi da basu kauce ma shari’a da kimiyya ba.

Za a iya sayan wannan littafi kan naira dari uku kacal(N300).

This is a famous book on sexology and study of human emotions regarding love, marriage, and sex. The book studies scientific theories, which are as well compatible to Islamic provisions. More than forty sex postures are provided for your marital happiness and pleasure with more than twenty romantic massages you can enjoy in your marital life. And to round it up more than hundred FAQ on love, marriage and sex are provided with comprehensive and logical answers.

One of the best books on sexology money can buy.

Price Three hundred Naira only (N300) excluding postage.

 

The poems of Babatimi Olushola are now in a book form for your leisure and study of poetry. The poem gods or man is a poem you must read. Man in this savage planet, where you must make course to everything before you may end up getting it, is confuse on where to resort to. The idolaters say to the gods (images carved from stones, woods, and earthen materials), homosapiens say to a fellow man.

There are many other poems you can’t resist reading in this pamphlet.

Price Fifty naira only (N50) excluding postage.

 

You can learn Islamic palmistry without necessarily going to palmistry schools now. The book ‘what your hand says about you’ is beginners book on the theories and study of Islamic palmistry. Written by Qadi Abubakar. Will be published soon, get a copy then.

Price not yet fixed.

Ilmin Khutut Al-Yad cikin manhajar koyarwa ga almajiran wannan ilmi. Qadi Abubakar Muhammad ya wallafa. Saurari fitowar wannan littafi.

 

 

 

 Travel guide is a book on Islamic mysticism (Sufism) written by Qadi Abubakar Muhammad. Journey to God is the main aim of every Sufi, these mystical journey is explained in conceptual story of travellers on a train subway.

Is now out.

Price N250. Click here to buy

littafi a kan yadda Sufi zai kusanci mahalliccinsa. Qadi Abubakar Muhammad cikin wannan littafi ya dauko yadda tafiyar wasu jama’a ta kasance cikin jirgin kasa, hannunka mai sanda ga Sufi game da yadda zai kusanta zuwa ga mahaliccinsa.

Littafin na nan tafe nan ba da jimawa ba.

 

 


Hosted by www.Geocities.ws

1