SHAFIN GYARAN KURWARMU DA TA SAMU MATSALA

TROUBLESHOOTING PAGE

Madallah da amincewa da yin aiki da kurwarmu da kuma sayenta da kuka yi. Tangardar da ka samu cikin aiki da kurwarmu ba wani abin tada hankali ba ne, insha'Allahu za mu gyara maka ita KYAUTA in har ba ka cinye warantinka ba. In kuma ka cinye, to zamu gyara maka ita cikin kudi qalilan, a matsayinka na mai aiki da kurwarmu.
Zabi kurwar da ta sami tangarda daga akwatunan da suke qasa. Hanyar gyara ta daya ana amfani da ita ne in har an dauko diwanin gyara da ke hade da kurwar. Don gane wannan diwani sai ka karanta taimako.htm da ke hade da kurwar. In kuma ba a san inda wannan diwani yake ba sai a zabi hanya ta 2.
Thanks for accepting to use our software after buying it. The problem you are facing regarding using our software, if there is any, will be diagnosed here. We will repair and bring the software back to proper working state FREE if your warranty hasn't expired. And if it does, then you have to pay for the repair. However, we reserved the right of repairing it free even after the warranty.
Select the software you wish to troubleshoot from the table below: Note that if you know the location of the log file attached with the software, then choose the second colum for troubleshooting. If you don't then choose the third colum. Read the software documentation to understand about this file.
SUNAN KURWA HANYAR GYARA 1 HANYAR GYARA 2 FARASHIN GYARA
Wasannin yara (Games) Babu wannan hanya (No log file asoociated with this software) Aiko mana da wasiqa (Explain the problem to us) Naira 100
Jakadiya Diwanin gyara (send log file) Aiko mana da wasiqa (Explain the problem to us) Naira 450
Gwani DOS 2.0 Diwanin gyara (send log file) Aiko mana da wasiqa (Explain the problem to us) Naira 350
Idinar Diwanin gyara (send log file) Aiko mana da wasiqa (Explain the problem to us) Naira 250
Doctor Love Diwanin gyara (send log file) Aiko mana da wasiqa (Explain the problem to us) Naira 450
Madallah.

Thank you for coming to troubleshoot our software.

Hosted by www.Geocities.ws

1