PARTNERS

Masu Mallakan wannan kamfani naku

The partners of this great company are:

  1. Abubakar Muhammad (Nigerian)
  2. Suleiman Tijjani (Nigerian), and
  3. Auwal Dauda (Nigerian)
Wadanda suka hada karfi da karfe waje guda don ganin wannan babban kamfani ya samu kudaden da ya ke bukata tun daga kafa shi sune:
  1. Babban jagora, uba wannan lamari, Malam Abubakar Muhammad Haiffafen cikin Garin Bauchin Najeriya,
  2. Dan gidan Sarakin Bauchi, mai agazawa a wannan lamari, Malam Al-Ameenu Abubakar Saraki Haiffafen cikin Garin Bauchin Najeriya,
  3. Baban Al-Ameen, Mai hagen nesa, Malam Muhammad Alhaji Idris Danbaba, Haiffafen cikin Garin Rabi, Katagum, Bauchin Najeriya,
  4. Bayarbe gwanin Hausa, Malam Suleiman Tijjani shima dai dan Najeriya ne, sai
  5. Mai kai gwabro da mari wajen ganin kamfanin ta shiga sahun 'yan uwanta a wannan karni mai yawan kalubale, Malam Auwal Dauda haifaffen cikin Kurawa, Kanon dabon Najeriya

The partners of Gwani Software as of June 2007

Hosted by www.Geocities.ws

1