OUR FREE STUFFS FOR YOU !

MALAM KO MALAMA GA BABBAR DAMA TA SAMU, KYAUTUTUKANMU NA MAKARE CIKIN WANNA SHAFI SAI WANDA KA/KI ZABA

Gwani DOS 2.0
    Gwani Disk Operating System is a disk operating system in Hausa. It is a command driven disk operating system at the first level and menu driven at the second level. You select Gwani DOS 2.0 in the form below if you want this free copy to be sent to you. Due to the virus threat on sending attachment through e-mail we no longer send our free software through e-mail, rather we send the plate through postal address, we regret any inconveniences this change may have cause our esteem customers.

Gwani Disk Operating system, Disk operating system ne, wanda aka fi sani da sarkin aiki, na Hausa na farko da kamfanin Gwani Software ta tsara don aikace-aikacenku cikin Harshen Hausa. Wannan yayi shine yayi na 2.0. In har kana so a aiko maka da shi kayuta to sai ka zabe shi cikin fom da ke kasa. Saboda yawan annoba(virus) da ke makale a emel, mun daina aika hajojinmu ta emel sai dai ta direshin gidan waya, mun gode.

Gwani Depreciation 1.0
    Gwani Depreciation software is a software that can track the depreciation in price of your assets particularly electronics and computer equiptments. It is a Windows-based platform tested and guaranteed to follow the depreciation of your valuable machines. You select Gwani Depreciation 1.0 in the form below if you want this free copy to be sent to you. Due to the virus threat on sending attachment through e-mail we no longer send our free software through e-mail, rather we send the plate through postal address, we regret any inconveniences this change may have cause our esteem customers. However our engineers are working to create a download site of our company where you can download the software straight.

Gwani Depreciation kurwa ce da za ta buga zuban darajar kayayyakin wuta daga ranan da a ka saye su.. Wannan yayi shine yayi na 1.0. In har kana so a aiko maka da shi kayuta to sai ka zabe shi cikin fom da ke kasa. Saboda yawan annoba(virus) da ke makale a emel, mun daina aika hajojinmu ta emel sai dai ta direshin gidan waya, mun gode.

Fill and get your free copy

Cike wannan fom ka aiko mana, don mu turo maka kyautarmu

Name   Where did you hear about us

Postal Address   Purpose

In case of others, specify

E-mail (Optional)

Gwani DOS 2.0

Gwani Depreciation 1.0

     
1
Hosted by www.Geocities.ws