KYAUTAR QARSHEN SHEKARA

Kamfanin Gwani Software ya tanadi kyauttuttuka na musamman don masu sayen hajarsa da kuma hulda da shi. Wannan babbar garabasa za'a ringa yinta ne a qarshe kowace shekarar Musulunci. Hanzarta ka duba yadda za ka samu wannan babbar garabasa!

Gwani Software has opened another chapter for creating a very good relationship with its customers. As from 1426 the company will be selecting three out of its customers for the end of the year gift. What's more you can win next year's gift! Read the criteria. Remember it is end of Islamic lunar year event.
Don't know about this calendar

click here

First prize Rukunin farko

Bayani
Kyauta ce da za'a bai wa duk wanda ya zamo shi ya fi sayan hajarmu a wannan shekara
Tsarin Kyauta
Kyatar i tace rigar T-shirt mai dauke da tambarin kamfani ko agogon bango mai dauke da tambarin kamfani
Wa zai iya cin wannan kyauta
Duk wani mai sayen hajarmu kan iya cin wannan kyauta, a ko ina ya ke, kuma ko dan kowace irin qabila ne shi. Sai dai Kamfanoni, bankuna da mai'aikatu ba zasu iya cin wannan kyauta ba.
Yaushe za'a ba da kyauta
Ranar Sallah babba watau 10/12/1426

T-shirt with the company's trademark or wall clock with company's trademark is set to be given to anyone who has the highest purchase of our products in the next Islamic year. Companies and establishments are not entitled to this award.

Second prize Rukuni na biyu

Bayani
Kyauta ce da za'a bai wa duk wani kamfani, banki ko ma'aikatar gwamnati da ta zamo ita ta bai wa wannan kamfani kwantirake mafi girma a wannan shekara
Tsarin Kyauta
Kyatar i tace kurwa ta musamman ko na'ura mai kwakwalwa ko wasu kayan lantarki irin na zamani.
Wa zai iya cin wannan kyauta
Duk wani kamfani,banki ko ma'aikatar gwamnati.
Yaushe za'a ba da kyauta
Ranar Sallah babba watau 10/12/1426

These gifts may be a special software designed by the company, computer system or electronics, set for any company or establishment that awarded the best contract to our company in the year.

Third prize Rukunin Qarshe

Bayani
Kyauta ce da za'a bai wa duk wanda ya zamo shi ya fi qoqari cikin daliban da suka yi karatu a wannan kamfani a wannan shekara
Tsarin Kyauta
Kyatar i tace na'urar lissafi.
Wa zai iya cin wannan kyauta
Duk wani wanda yayi karatu a wannan kamfani.
Yaushe za'a ba da kyauta
Ranar Sallah babba watau 10/12/1426

These are gifts in the form of scientific calculators, to be given to the best trainee who received training from the company in such year.

Wadanda suka ci wadannan kyautuka:
  1. Malam Mustapha Yakubu, Bauchi, Bauchi State(Nigeria) ya ci kyautar rukuni na uku a shekarar 1428 (2007).
  2. Garu MicroFinance Bank, Bauchi sun ci kyautar rukuni na biyu a shekarar 1428 (2007).
  3. Malam AbdulaMajid Danlami, Bauchi, Bauchi State(Nigeria) ya ci kyautar rukuni na uku a shekarar 1430 (2009)
  4. International University, Bamenda, Republic of Cameroun rukuni na biyu a shekarar 1430 (2009).
Hosted by www.Geocities.ws

1